<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>476</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba?
 Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba?
 Ko ta wurin rashin niyarmu ya hana mu cin gaba,

[V2]
 I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba
 Ko ta wurin sha'awar idonmu ya hana mu cin gaba,

[V3]
 I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba.
 Duba mutuwa da Yesu ya yi a duniya dominmu !
 I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba.

[V4]
 Duba wahala da Yesu ya sha a duniya dominmu.
 Duba haske da Yesu ya kawo a duniya dominmu,

[V5]
 Duba daraja da Yesu ya kawo a duniya dominmu,
 Duba Littafi da Yesu ya kawo a duniya dominmu,
 I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba.

[V6]
 Idan mun ƙara biyayya za mu tadda cin gaba,
 I, gaskiya ne, za mu samu cin gaba.

[V7]
 Ya Yesu Kristi, bi da mu domin mu samu cin gaba.
 I, ka taimake mu don mu samu cin gaba.</lyrics>
<title>Mu Masu Bi, Me Ya Hana Mu Cin Gaba? LW476</title>
</song>